<?xml version="1.0" encoding="UTF-8"?><song><lyrics>[V1]
 Ubanmu wanda yake cikin sama,
 A ɗaukaka sunanka mai tsarki.
 Mulkinka yă zo,
 A yi nufinka a cikin duniya kamar yadda ake yinsa a cikin sama.
 Ka ba mu abincin yau da kullum.
 Ka yafe mana laifofinmu, kamar yadda  muke yafe wa waɗanda suke yi mana laifi.
 Kada ka kai mu cikin jaraba, amma ka tsare mu daga Mugun nan.
 Gama mulki da iko da girma naka ne har abada. Amin.</lyrics>
<title>Addu'ar Ubangiji</title>
<author>Yesu Kristi</author>
</song>